YI KOKARI KA KIYAYE WANNAN...!!!
Daga MALAM UMAR SANI FAGGE
(1). Karka rinka yin fitsari a wurin da kake
yin
wanka, domin hakan yana gadar da yawan
mantuwa.
(2). Karka rika kwantawa barci bayan ka
cika
cikinka da abinci, domin yin hakan yana
gadar da mutuwar zuciya.
(3). karka rika yawaita kallan al'auranka
ko ta
wasu, domin yin hakan yana sa dakikanci
da
nauyin kwakwalwa wajen fahimtar abubuwa.
(4.). kar karika yin bacci bayan sallar
asuba
har sai rana tafito, domin yin hakan na
janyo tsiya
da talauci.
(5). kar ka sha madara bayan kaci kifi,
domin
yin hakan yana gadar da kuturta.
(6). karka ci ko sha alhali kana da janaba,
domin yin hakan makarohi ne, kuma yana jawo
raunin jiki.
(7) karka rika hassada ko munafunci da
ha'inci,
domin suna da hatsari ga lafiya, sukan
kuma haifar da cutar hauka, gashi kuma suna
bata
ayyuka masu kyau.
(8).karka rika yawan kukan babu ko ka yi
ta tallan
talaucinka afili. Yin hakan yakan dawwamar
da mutum cikinsa.
(9) karka rika kwanciya barci alhali kana
jin fitsari,
yin hakan yana haifar da mutuwar
mazakuta.
10. Duk wanda yadau
hannunsa mai albarka ya tura
wannan saqon, ya Allah ka
nuna masa manzo( SAW) acikin
mafarkinsa. Ameen alparmar Muhammadarrasulullah s,a,w