Amfanin hannun dama,👈👈 2
(1) sunnaceta annabi alaihissalam
Inkai amfanida hannun dama
Koci kosha ko bawa Wani,abume mahimmanci dadama zaka Mika
Idan zaka karba dadama zaka karba
Idan zakafara satakalmi dakafar dama xaka fara sawa idan zakasa wando yazaman dakafar dama zakafara sawa idan zakasa Riga
Yazamana hannun dama zakafara sawa
Inkuwa tubewace to dahagu zaka fara cirewa tube takalmi da wando da Riga duk da hagu ake fara cirewa idan zaka zuba Wani Abu a aljihu
Wanda zaka zubadin yazamana adama zaka zuba idan Kuma zaka cire to danahagu Ake cirewa
Duk randa kake wannan ka gudure
Aranka saboda annabi alaihissalam yakeyi kakeyi to take zakasami yardar Allah s,w,t, take allah zaisoka yasa duk halittun duniya su soka sannan Kuma yakankaremaka zunubanka koman yawansu sabodahaka mu kiyaye wajenyin amfanida hannun damannan
Alhamdulillah alhamdulillah masha
Allah kasa muyikoyi da duk abinda annabi alaihissalam yazomandashi
Cikin aminci Alparmar muhammadarrasulullah s a w